Jihar Plateau
Aƙalla fasinjoji tara ne aka kashe bayan wasu ‘yan bindiga sun buɗe wa wata motar haya wuta a mahadar tituna ta Dungus Junction da ke ƙauyen Kuru a jihar Filato.
Babban malami kuma ma'ajin Izala a jihar Filato, Hafiz Bala Yusuf, ya rasu a safiyar Laraba, inda aka bayyana shi a matsayin Alaramma mai amana da dattako.
Gwamnatin jihar Filato ta bayar da umarnin rufe dukkan makarantun firamare da sakandare na gwamnati da na kudi na wani dan lokaci sakamakon barkewar cutar mashako.
Tsohon gwamnan jihar Plateau, Ambasada Fidelis Tapgun, ya yi gargadin cewa duk wani yunkurin dawo da tallafin man fetur zai jawo babban koma baya ga Najeriya.
JNI reshen Plateau ta musanta cewa an kafa Hisbah a Jos North, tana mai cewa babu wata ƙungiyar Musulmi da ta sanar da shirin kafa hukumar a yankin.
Solomon Dalung ya bukaci Gwamnatin Plateau ta bayyana hujjojin zargin Hisbah, tare da gano masu daukar nauyinsu da kare al'umma daga rarrabuwar addini.
Gwamnan jihar Plateau Caleb Mutfwang ya dakatar da ayyukan wata ƙungiya mai ikirarin Hisbah a Jos North, yana mai cewa ayyukanta ba su da izinin doka
Wani Kirista a Plateau ya gina Masallacin Juma’a domin Musulmi, yana mai cewa aikin zai ƙarfafa haɗin kai, zaman lafiya da jituwa tsakanin al’ummar yankin.
Sheikh Muhammadu Sani Yahaya Jingir ya jagoranci sallar jana'izar Malam Muhammadu Anchau a birnin Jos bayan rasuwar fitaccen malamin addinin Musulunci.
Jihar Plateau
Samu kari