Goodluck Jonathan
Hukumar Zabe ta INEC ta fitar da jerin 'yan takarar zaɓen 2027, yayin da Goodluck Jonathan, Ned Nwoko da Danjuma Goje suka rasa gurbi a jerin ƙarshe.
INEC ta ce ba ta amince da takarar Goodluck Jonathan da bangaren Kabiru Turaki na PDP ya mika ba, yayin da bangaren ya dage cewa ya bi doka wajen mika sunayen.
Tsagin PDP na Kabiru Turaki ya ce ya miƙa wa INEC takarar Goodluck Jonathan da sauran 'yan takara, duk da rikicin amincewa da shugabancin jam'iyyar.
Kungiyar APRC ta buƙaci Tinubu ya tsayar da Goodluck Jonathan takarar Sakatare Janar na Majalisar Ɗinkin Duniya, tana mai cewa ya cancanci mukamin.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya bukaci a tattauna da 'yan Boko Haram da masu garkuwa kamar yadda aka yi wa mayaƙan Neja Delta domin samar da zaman lafiya.
A labarin nan, za a ji Goodluck Jonathan ya yi raddi a kan rahoton da ke zargin an ba shi Naira biliyan 500 domin ya lalata kuri'ar da lalace ƙuri'ar Obi.
Tsohon gwamnan CBN ya fadi abin da ba a sani ba game da alakarsa da Goodluck Jonathan da Ummar Musa Yarudua. Muhammadu Sanusi II ya fadi yadda ya buga da Jonathan.
Limamin cocin Katolika, Fasto Ejike Mbaka, ya ce sace ɗaliban Oyo wata manufa ce ta siyasa domin hada yan Najeriya da n kasa, Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon hadimin Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad ya ce bai taɓa ɗora wa Goodluck Jonathan alhakin Boko Haram gaba ɗaya ba, domin tsaro nauyi ne na kowa.
Goodluck Jonathan
Samu kari