Goodluck Jonathan
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya ce bai damu da barazanar Goodluck Jonathan ba musamman game da tsayawarsa takarar shugaban kasa a 2027.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II a matsayin aboki na kwarai, lamarin da ya ba mutane dariya a taro.
Wani malamin addinin Kirista, Primate Primate Henry Chukwudum Ndukuba, ya gargadi tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan kan zaben shekarar 2027.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta dage shari'ar da ke neman hana tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, neman sake tsayawa takara a 2027.
Goodluck Jonathan ya yanke shawarar takarar shugaban kasa a 2027 a karkashin PDP, yayin da kungiyoyi ke rige-rigen kashe N100m don saya masa fom din takarar.
Jam'iyyar PDP karkashin jagorancin Tanimu Turaki ta musanta rade radin da ake cewa Jonathan ya bar PDP, domin ya fito takarar shugaban kasa a zaben 2027.
Fasto Elijah Ayodele ya gargadi tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan da ya yi taka-tsantsan kan batun tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027.
Tsohon shugaban kasa, Dr. Goodluck Ebele Jonathan ya bayyana cewa maganar bai halatta ya fito takara ba, batun ne da kotuna suka riga suka yi hukunci kansa.
Wata kotun tarayya da ke Abuja za ta saurari karar da ke neman hana tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027.
Goodluck Jonathan
Samu kari