Delta
Rundunar yan sandan jihar Delta ta tabbatar da gano gwar wata budurwa a ɗakin saurayinta kwanaki kadan bayan ta kai masa ziyara, an kama wanda ake zargi.
Gwamnatin Delta ta karyata jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa tsohon gwamna Emmanuel Uduaghan ya rasu, tana mai cewa labarin ƙarya ne.
Rahotanni daga EFCC sun nuna cewa tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa ya je ofishin ne domin neman a dawo masa da fasto dinsa na barin kasa.
Jam'iyyar APC mai mulki ta rasa wasu daga cikin fitaccen sanatoci a majalisar dattawa, wadanda suka koma jam'iyyun adawa bayan ya gaza samun tikitin takara.
An samu aukuwar hatsarin jirgin kasa a kan hanyar Warri zuwa Itakpe. Hukumar kula da sufurin jiragen kasa ta Najeriya (NRC), ta tabbatar da aukuwar hatsarin.
Jam'iyyar APC ta rasa wasu daga cikin mambobinta bayan ta gudanar da zabubbukan fitar da gwani. Tsofaffin shugabannin majalisa na cikin wadanda suka fice.
Sarkin Ekwuoma na 10, Mai Martaba Samuel Chinedu Chukwujindu, ya rasu bayan mulkin shekaru 18, yayin da majalisar gargajiya ta sanar da magajinsa.
A labarin nan, za a ji Omo-Agege da ke takarar sanata a jam'iyyar ADC ya bayyana dalilan da suka jawo ya ke ƙaunar wasu daga ikon manufofin Bola Tinubu har yanzu.
A labarin nan za a ji dan takarar Majalisar Wakilai ta Tarayya a karkashin jam’iyyar NDC a jihar Delta, Julius Akbovoka ya ce yana jiran tsammanin sakamakon zabe.
Delta
Samu kari