Delta
Gwamnan Delta da wasu manyan jiga-jigai a jihar Delta sun halarci jana'izar tsohon gwamna a lokacin mulkin sojoji, Paul Ufuoma Omu a wata coci yau Asabar.
An shiga fargaba a birnin Asaba da ke jihar Delta bayan gano gawar tsohuwar Alkalin Delta, Mai Shari'a, Ifeoma Okogwu, an daure ta an kuma lalata gidanta.
A labarin nan, za a ji rundunar ƴan sandan Delta ta aika da jami'ai wata makarantar mata a jihar bayan an samu rahoton harbi da ake tsammanin harin ƴan bindiga ne.
Hukumar Yaki da Masu Yi wa tattalin arzikin kasa ta'adi watau EFCC ta cafke wata malamar coci, Archbishop Angel Oyeghe bisa zargin cin zarafin Naira.
Rundunar yan sanda reahen jihar Delta ta tabbatar da kisan mataimakin shugaban APC na karamar hukumar Ethiope ta Kudu, Mista Ese Idisi ranar Asabar.
Sanata mai wakiltar Delta ta Arewa a majalisar dattawa, Sanata Ned Nwoko, ya bayyana cewa Mai girma Bola Tinubu yana goyon bayan kirkiro sabuwar jihar Anioma.
Sanatan Delta ta Arewa, Ned Nwoko ya yi ikirarin cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu yana goyon bayan kudirin da ya gabatar na kafa jihar Anioma a Kudu maso Gabas.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen lauya Malcolm Omirhobo ya tanka wa shahararren Malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi kan batun kiransa dan ta'adda.
Ƴan sanda a jihar Delta sun kama masu garkuwa uku, sun kwato N4.1m na kudin fansa da bindigar AK-47, sun kuma ceto wata mata da aka sace a Obinomba.
Delta
Samu kari