Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya daga darajar karamar Ministar harkokin waje, Bianca Odumegwu-Ojukwu zuwa matsayin Ministar harkokin waje.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya daga darajar karamar Ministar harkokin waje, Bianca Odumegwu-Ojukwu zuwa matsayin Ministar harkokin waje.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da zabin Majalisar GAC ta Dr. Obafemi Hamzat a matsayin wanda zai yi wa APC takara a zaben gwamnan Legas.
Ɗaya ɗaga cikin yan takara kuma gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya ce za su zauna da tsohon mataimakin shugaban ƙasa domin tattauna batutuwa game da 2023
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Alhaji Abdullazez Yari, ya bayyana cewa tsarin shiyya ya saba kundin tsarin mulki a jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
Tsohon Hadimin Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya fice daga APC. Akwai kusoshin jam’iyyar APC da PDP da suka rike mukamai a Jigawa da suka sauya-sheka zuwa NNPP
Kungiyoyi 200 daga arewa ta tsakiya ne suka nuna goyon bayan takarar jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a zaben 2023.
New Nigeria People’s Party ta zabi shugabanninta, Umar Haruna Doguwa ne ya zama sabon shugaban NNPP a Kano, a Nasara an zabi Sidi Bako saiGambo Salisu a Katsina
Yan Majalisa sun hada-kudi su ba Gwamnan Adamawa fam domin cika burin tazarce. Aminu Iya Abbas da ‘yan majalisa 14 sun ce Amadu Fintiri ya cancanci ya koma ofis
Gwamnoni da wasu daga cikin manyan ‘ya ‘yan jam’iyya su na kokarin yin fito na fito da wadanda Muhammadu Buhari ya ke goyon baya a zaben shugabanni APC na kasa.
‘Yan Middle Belt Progressive Forum su na ganin da tsohuwar zuma ake magani, su na goyon bayan Goodluck Jonathan ya zama Shugaban kasa, kuma sun kawo dalilansu.
Farfesa Charles Chukwuma Soludo ya bayyana abin da ya samu a cikin asusun gwamnatin Anambra. An ji cewa kudin da ke a Baitul malin Anambra ba su wuce N400m.
Siyasa
Samu kari