Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin haɗakarsa da Peter Obi gabanin zaɓen shugaban ƙasa na 2027 a Najeriya.

APC mai mulki za ta gudanar da zaben fitar da gwani a Najeriya a Mayu. Ana sauraron a ga wanene wanda zai rikewa jam’iyyar tuta a takarar shugaban kasa a 2023.
Alamu sun nun cewa shugaban ƙungiyar gwamnonin APC da tsohon gwamnan Ogun sun kammala shirin ayyana shiga takarar kujera lamba ɗaya a Najeriya a zaɓen 2023.
Maganar tazarcen Gwamna Babajide Sanwo-Olu ta na kasa-ta na dabo a jam’iyyar APC mai mulki. Idan har Gwamnan ya yi sake, ba dole ba ne ya zarce a kan mulki.
Joe Igbokwe ya ce Yemi Osinbajo da sauran ‘Yaran’ Tinubu su hakura da neman mulki 2023. Dalili shi ne Bola Tinubu ne ya kawo mutum siyasa, kafin idonsa ya bude.
Babban faston kasart, Primate Ayodele ya yaba wa Osinbajo kan bayyana aniyar sa a zaben 2023, amma ya bayyana cewa ba zai taba zama shugaban kasar Najeriya ba.
Birnin tarayya Abuja - Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Abdullahi Adamu, da mataimakinsa Sanata Kyari sun yi murabus daga majalisar dattawa.
Bayan ayyana shiga takarar shugaban ƙasa a babban zaɓen 2023 da Farfesa Yemi Osinbajo ya yi, Abun yayi wasu mutane daɗi yayin da wasu kuma suka shiga takaici.
Wasu yan bindiga sun sace motocin fasinja biyu da ke a hanyarsu ta zuwa yankin Kalabari a kananan hukumomin Degema, Asaritoru da Akukutoru daga Port Harcourt.
Jam'iyyar All Progressives Congress APC mai mulki a Katsina ta yi nasara a zaben kananan hukumomi 31 da aka gudanar a jihar a ranar Litinin, 11 ga watan Afrilu.
Siyasa
Samu kari