Dakta Abdullahi Ganduje ya amince da Muhammad Sanusi II a matsayin Sarkin Kano a karon farko yayin rantsar da Murtala Sule Garo a gidan gwamnatin jihar.
Dakta Abdullahi Ganduje ya amince da Muhammad Sanusi II a matsayin Sarkin Kano a karon farko yayin rantsar da Murtala Sule Garo a gidan gwamnatin jihar.
Wasu malamai biyu a mazabar Mani da Bindawa sun nuna rashin amincewarsu da tsaida mace a matsayin yar takarar kujerar Majalisar wakilai a inuwar APC.
Kwamishinan Kuɗi da Cigaban Tattalin Arziki na Jihar Kano, Shehu Na'allah ya fice daga jam'iyyar APC ya koma NNPP. Mr Na'allah ya koma NNPP ne da tsohon mai gid
Masoyan jam'iyyar APC a jihar Sokoto, a ranar Laraba, sun yanke shawarar goyon bayan tsarin kato bayan kato a zaben fidda dan takarar gwamnan jam’iyyar a jihar.
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammadu Badari, ya ce da shi da Amaechi uban su ɗaya a siyasa kuma ba zai iya fafatawa da shi a zaɓen fitar da ɗan takara ba a APC.
Wasu majiyoyi daga jam’iyyar APC na luguden-lebe cewa shugabancin jam’iyyar na yin wani yunkuri na kule-kulle ta kasa na ganin yankin da za ta ba tikitin takara
Jigo a jam'iyyar APC, Osita Okechukwu, ya sanar a ranar Talata cewa yan takara 3000 ne za a tantance a fadin kasar da ke neman samun tikitin takarar majalisar
Za a ji yadda Kwankwaso ya kai wa Ibrahim Shekarau fom din takarar sanata a karkashin jam'iyyar NNPP har gida, a yayin taron komawar shi jam'iyya mai kayan dadi
Kwamitin Gudanarwa na Jam'iyyar PDP ta Jihar Zamfara ta sanar da dakatar da shugabanta na Jihar, Bala Mande, har sai an kammala bincike da ake yi kan zarginsa d
Sanatan wanda aka zabe shi a zauren majalisar dattawa a karkashin jam’iyyar APC ya fice daga jam’iyyar ne biyo bayan rikicin da ya barke tsakanin tsaginsa.
Za a ji cewa har gobe Sanata Aliyu Sabi Abdullahi ya ce bai hakura da neman takarar kujerar da yake kai a 2023 ba. A halin yanzu Gwamna Abu Lolo na son takarar.
Siyasa
Samu kari