Da Ɗuminsa: Kwamishinan Ganduje Ya Fita Daga APC Ya Koma NNPP, Ya Siya Tikitin Takara
Kwamishinan Kuɗi da Cigaban Tattalin Arziki na Jihar Kano, Shehu Na'allah ya fice daga jam'iyyar APC ya koma NNPP.
ABIN LURA: Za ku iya ceton rayuwar diya mace dake cikin hadari. Bada gudunmuwarka ga Patreon na Legit
Mr Na'allah ya koma NNPP ne da tsohon mai gidansa Sanata Ibrahim Shekarau a ranar Laraba, Daily Nigerian ta rahoto.
Nan take aka zabe shi a matsayin dan takarar kujerar dan majalisar wakilai na tarayya mai wakiltar Madobi/Kura/Garun Mallam.
Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!
A ranar 14 ga watan Mayu, shugaban ma'aikatan fadar Ganduje, Ali Makoda ya yi murabus ya kuma jagoranci yan siyasa fiye da 12 a Kano North suka fita daga APC.
Ku saurari karin bayani...
Asali: Legit.ng