A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya fada wa magoya bayansa da na Peter Obi muhimmancin gaggawar rajista da NDC.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya fada wa magoya bayansa da na Peter Obi muhimmancin gaggawar rajista da NDC.
Gwamna Ahmadu Fintiri ya sanar da cewa zai bayyana wanda yake so ya gaje shi a mako mai zuwa bayan tuntuɓar juna da ganawa da Dr. Salihu Mustapha a 2026.
Wasu a APC su na kukan ana yunkurin ba Goodluck Jonathan tikitin APC, suka ce Ba zai yiwu a tsaida masa Dr. Jonathan takara a zaben 2023 bayan kifar da PDP ba.
Sanata Dino Malaye na jihar Kogi ya sha kaye a zaben fidda gwani na kujerar sanatan yammacin Kogi a jam'iyyar adawa (PDP) ga abokin adawarsa Hon Tajudeen Yusuf.
Rochas Okorocha ya tona hikimar aiko masa da EFCC ana shirin tantance ‘Yan takaran APC, domin yana cikin wadanda za su nemi takarar shugaban Najeriya a 2023.
Amb. Aminu Wali da Sanata Bello Hayatu Gwarzo su na rikici da Shehu Wada Sagagi a kan shugabancin PDP. Wannan rigima ta jawo kowane bangare sun yi zabensu dabam
Tsohon Ministan ilmi ya ce har da doya aka saida domin ya tsaya takara a APC. Mutane 3100 su ka ba Chukwuemeka Nwajiuba gudumuwa, a ciki har da wani manomi.
WanI ya rasa ransa a yayin zaben fidda gwani na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da ya gudana a karamar hukumar Billiri da ke jihar Gombe a ran Lahadi.
Wani ɗan siyasa da ke neman tikitin PDP na tsayawa takarar ɗan majalisar tarayya a jihar Delta ya faɗi sumamme bayan sanar da sakamakon zaɓen fid da gwani.
Sanatan APC mai wakiltar Gombe ta tsakiya, Mohammed Danjuma Goje, ya rubutawa shugaban PDP na kasa Iyorchia Ayu wasika kan sanya sunansa a 'yan takaran PDP.
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Kano a ranar Talata ta janye umarninta na hana shugaban jam'iyyar PDP, Shehu Sagagi daga bayyana kansa a shugaban PDP.
Siyasa
Samu kari