Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta cafke shugaban hukumar makamashi ta Najeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin karkatar da N500bn.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta cafke shugaban hukumar makamashi ta Najeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin karkatar da N500bn.
Kungiyar Kwankwasiyya ta yi martani kan cewa Malam Ibrahim Shekarau ya ce Rabiu Kwankwaso ya ce Rabiu Kwankwaso na yi wa Bola Tinubu aiki a boye.
Shugaban majalisar dattawan, Ahmad Lawan, na neman yn biyu babu yayin da 'dan takarar kujerar da ya ke kai na APC a Yobe, Bashir Machina, ya ki janye masa.
An yi yakin baka tsakanin Ahmad Bashir, tsohon hadimin Shugaba Muhammadu Buhari a bangaren sabon kafar watsa labarai da jam'iyyar Labour Party, LP, da dan takar
Yan bindiga sun sace limamin cocin Katolika na St Anthony a garin Angware a karamar hukumar Jos, Rabaran James Kantoma, wanda kuma shine shugaban kungiyar kiris
Farouk Mustapha ya mika godiya ga shugabanni, da mambobin jam'iyyar APC bisa dama da suka bashi, na shiga jam'iyyar, har ma ya yi takarar Gwamna a cikinta.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya dura dandalin Eagle Square da ke Abuja domin halartar taron faretin ranar dimokaradiya ta 2022, Channels Tv ta
Mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da ke fada aji a majalisar wakilai na son a tsayar da Gwamna Nyesom Wike a matsayin abokin takarar Atiku.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babagana Kingibe, ya bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Lagas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ne shugaban kasar Najeriya na gaba.
Shugaba Muhammadu Buhari, a daren ranar Lahadi a Aso Rock ya gana da tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, kuma ya yi wata ganawar daban da shugaban majalisar
Bayan kwanaki, an ji abin da ya sa Tunde Bakare ya tashi babu kuri’a ko 1 a APC. ‘Dan siyasar ya na alfahari da rashin nasararsa, amma ya ce zai karbi mulki.
Siyasa
Samu kari