Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta cafke shugaban hukumar makamashi ta Najeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin karkatar da N500bn.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta cafke shugaban hukumar makamashi ta Najeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin karkatar da N500bn.
Kungiyar Kwankwasiyya ta yi martani kan cewa Malam Ibrahim Shekarau ya ce Rabiu Kwankwaso ya ce Rabiu Kwankwaso na yi wa Bola Tinubu aiki a boye.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta yi watsi da zaben fidda gwanin da ya samar da Godswill Akpabio a matsayin 'dan takarar kujerar sanata Akwa Ibom.
Kwanaki kadan bayan cin zaben fidda gwani da ya bashi damar zama dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a 2023, Bola Tinubu na da wani aiki a gabansa na zab
Fasto Desmond ya bayyana cewa wasu da ke kokarin bata sunan dan takarar APC, Bola Tinubu ne ke ta yayata zancen cewa Musulmi zai tsayar domin zama mataimakinsa.
Wasu matasa sun yi tafiyar kilo mita 205 domin nuna goyon baya ga dan takarar gwamna na jam'iyyar APC a jihar Bauchi, Air Marshal Saddique Abubakar (mai ritaya)
Tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa mutane da dama a cikin jam’iyyar APC mai mulki ba sa son dan takararsu na shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Manyan jiga-jigan na jam'iyyar APC a Kebbi sun sauya sheka zuwa PDP ne bayan korafe-korafen cewa an yi ba daidai ba a tarukan jam’iyyar da aka gudanar a jihar.
Ana tsaka da neman ganin waye dai zama mataimakin Asiwaju Bola mai bada shawara ta musamman ga Ganduje a kafafan sada zumunci, Shehu Isa yace shi ya cancanta.
Akwai yiwuwar Musulmai zai zama abokin takarar Bola Tinubu a Jam’iyyar APC. Tinubu zai dauki Kirista ya yi masa takarar mataimakin shugaban kasa a zaben 2023.
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya dade yana goyon bayan matakin da gwamnonin arewa a APC suka dauka na mayar da m
Siyasa
Samu kari