Matasan ƙungiyoyin ɗalibai a jihar Kano sun ƙi amincewa da yunƙurin maye gurbin AA Zaura da Malam Ibrahim Shekarau a takarar Sanatan Kano ta Tsakiya.
Matasan ƙungiyoyin ɗalibai a jihar Kano sun ƙi amincewa da yunƙurin maye gurbin AA Zaura da Malam Ibrahim Shekarau a takarar Sanatan Kano ta Tsakiya.
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya gana da IBB da Abdulsali, ya ce ba shi da ɗan takarar da yake goyon baya a zaɓen shugaban kasa da ke tafe a 2023.
Yayin guguwat sauya sheka ke cigaba da kaɗawa a Najeriya, PDP ta karbi dubbanin mambobin APC da suka sauya sheka a mazaɓar Sanatan yankin shugaban kasa Buhari.
Yayin da ake tunkarar babban zaɓen 2023 nan da watanni ƙasa da Shida, gwamnan Bauchi ya canza mataimakinsa, ya ayyana ɗan majalisa a matsayin abokin takara.
Prince Adewole Adebayo, mai neman kujerar shugaban ƙasa a 2023 karkashin inuwar SDP ya ce jam'iyyarsa ba zata tsata taɓa yin maja da wata jam'iyya ba a 2023
A dai-dai lokacin da PDP ke gab da karɓan tsohon gwamnan Kano, Sanata Shekarau, a jihar Ogun, ɗan takarar da ya nemi tikitin gwamna ne ya fice daga jam'iyyar.
Zaben 2023 na zuwa, karamin ministan kwadago kuma kakakin gangamin kamfen na Tinubu, Festus Keyamo (SAN), ya shawarci fastoci da sauran malaman addini a kasar.
Shugaban jam'iyyar PDP reshen jihar Kano, Shehu Wada Sagagi, ya ce tsohon gwamnan Kano, Ibrahim Shekarau, ya amince ya dawo jam'iyyar PDP bayan ficewa daga NNPP
Ministar walwala da harkokin jin ƙai, Hajiya Sadiya Umar Farouq, ta ce da ikon Allah mai gidanta za'a bayyana matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Bauchi.
Cif Okhue, kakakin kungiyar Fararen Mayu da Matsafa ta Najeriya (WITZAM), ya ce babu wani matsala don jam'iyyar APC ta tsayar da musulmi biyu a takarar shugaban
Siyasa
Samu kari