Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya fasa sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Gwamnan ya kasa cimma yarjejeniya da jam'iyya mai mulki a Najeriya.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya fasa sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Gwamnan ya kasa cimma yarjejeniya da jam'iyya mai mulki a Najeriya.
Legit ta tattaro muku jerin manyan yan siyasan Najeriya da suka halarci taron yakin neman zaben jam'iyyar All Progressives Congress APC da suka taru a Legas yau
Za a ji ‘Dan takaran shugaban kasa ya bata lokaci wajen kawo takardun shiga kotu. Ganin dan takarar ya bata lokaci, lauyansa da na jam’iyya za su biya N20000.
Femi Gbajabiamila, kakakin majalisar wakilan Najeriya yace duk mai shakku kan shekarun Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na APC ya tafi wurin mahaifiyarsa.
Dan takaran kujerar shugaban kasan Najeriya a zaben 2023, Bola Tinubu, ya sake zagin dan takaran shugaban kasa jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar a jihar Legas
A yau Asabar 26 ga watan Nuwamba ne dan takarar shugaban kasa na APC, Asiwaju Bola Tinubu ke kaddamar da kamfen dinsa a jiharsa ta Legas a filin Teslim Balogun.
Yan takaran kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP sun bayyana cewa duk da jam'iyya adawa ta APGA ku mulkan jihar, ko shakka babu zasu lashe zaben jihar.
Babachir David Lawal yace ba a maganar APC a wadanda za su iya cin zabe. Festus Keyamo yace abin ban dariya ne a fadin haka duba da karfin da suka yi a siyasa.
Dukkan yan takara da shugabannin jam'iyyar Peoples Redemption Party, PRP, sun tattare sun koma jam'iyyar All Progressives Congress, APC, domin bada gudumawarsu.
Mannir Dan'iya, mataimakin gwamnan jihar Sokoto, ya yi magana kan jita-jitar da ake yi na cewa zai fita daga PDP ya koma APC saboda rashin samun takarar gwamna.
Siyasa
Samu kari