Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya isa babban birnin jihar Ogun bayan karfe 1 ta gota, zai gana da masu ruwa da tsaki a jihar.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya bayyana kwarin guiwar da rokon shugabannin PDP sua shawo kan fushin gwamnonin G5 don samun zaman lafiya a cikin gida.
Mai dakin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Sanata Oluremi Tinubu, ta yi kira ga yan Najeriya su jefar da mijina idan ya gaza aiki bayan shekaru hudu.
Gwamna Seyi Makinde ya yanke shawarar taya Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar yakin neman zabe a garin Ibadan, Babban birnin jihar Oyo.
mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa ajam'iyyar PDP, Sen Dino Malaye yace takarewa Tinubu sabida ya samu matsala a yankinsa
Mai neman zama gwamna a inuwar jam'iyyar APC a jihar Adamawa, Sanata Aishatu Ahmed Dahiru Binani, ta ce zata sauya sa'ar jihar idan mutane suka amince mata.
Dakin Gari tsohon gwamnan jihar Kebbi yace jam'iyyar APC, ce zata kara darewa gwamnan jihar kebbi a zabe mai zuwa sabida yadda yan jihar suka karbi jam'iyyar
Gwamnatin Dapo Abiodun ta fadi dalilin kin ba PDP filin yin taro bayan Jam’iyyar ta reshen Ogun ta rubuta takarda, tana neman izinin amfani da filin MKO Abiola.
Har yau cacar baki bai kare tsakanin Tunde Bakare da kwamitin yakin neman zaben Bola Tinubu ba. Bakare ya ce ko da ya fadi zabe, shi yana da takardun gaskiya.
Siyasa
Samu kari