A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta sake jaddada matsayarta a kan batun kawo ƙarshen yaƙin Gabas ta Tsakiya yayin da ake sa ran sulhu da Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta sake jaddada matsayarta a kan batun kawo ƙarshen yaƙin Gabas ta Tsakiya yayin da ake sa ran sulhu da Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa Birtaniya ta bayyana dalilan da suka jawo aka ga jami'anta a babban taron ADC da aka gudanar s Abuja da cewa dama yana cikin aikinta.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya shawarci zababben shugaban kasa kar ya bar Wike haka nan, ya jawo sa cikin tsakiyar gwamnatinsa domin yana da amfani.
Sanatan APC, Ministan Buhari, Mataimakin Gwamna sun lale N50m wajen sayen fam. Mutane da-dama sun biya N50m wajen sayen fam da nufin shiga takara a Jihohi uku.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya ce yana goyon bayan matakin da PDP ta ɗauka na dakatar da shugaban jam'iyya na ƙasa, Dr. Iyorchia Ayu, a jihar Benuwai.
Ana kokarin fatattakar Shugaban Jam’iyyar PDP na kasa, Sanata Iyorchia Ayu daga ofishinsa. Abubuwan sun cabe a sakamakon majalisar NWC da ta ladabtar da wasu.
Zababben Gwamnan Katsina, Dikko Umaru-Radda ya na zargin an yi amfani da addini da kabilaci a zaben shugaban kasa, ya ce jama’a ba su damu da babban zabe ba.
Akwai mutane kusan 10 da ba za su iya samun bizar shiga Ingila ba saboda bakinsu. Kalaman da wadannan 'yan siyasa su ka rika yi su na da hadari ga damukaradiyya
Wani dogon rahoto ya tattaro duka matan da suka yi nasara a zaben majalisar dokoki da INEC ta shirya a zaben bana, su na masu jiran gado a watan Yunin 2023.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour a zaben 2023 da takwararsa na PDP, Atiku Abubakar sun tafi kotu don kallubalantar nasarar Tinubu na APC
Hukumar yan sanda reshen jihar Nasarawa ta bayyana jerin mutane 17 da ta kama da zargin yunkurin ta da yamutsu lokacin babban zaben da aka kammala kwanan nan.
Siyasa
Samu kari