Khadimul Islam: Kasar Saudiyya ta karrama gwamna Ganduje (Hotuna)

Khadimul Islam: Kasar Saudiyya ta karrama gwamna Ganduje (Hotuna)

An karrama Gwamna Ganduje na jihar Kano a kasar Saudiya da lambar girmamawa a kan irin gudunmuwar da yake bawa Addinin Musulunci da kuma yadda ya debi malamai kusan guda dari (100 ) daga kananan hukumomi guda arba'in da hudu(44) dake jihar ta Kano domin yi masu bita.

Kuma ya samu wannan gayyata ne daga sarkin Makka zuwa wani kamfani dake ke dinka Rigar ka'aba dake Saudiyya.

Khadimul Islam: Kasar Saudiyya ta karrama gwamna Ganduje (Hotuna)
Kasar Saudiyya ta karrama gwamna Ganduje

DUBA WANNAN: An kama wani Fasto dumu-dumu yana yaga Qur'ani yana konawa (Hpyuna)

Khadimul Islam: Kasar Saudiyya ta karrama gwamna Ganduje (Hotuna)
Gwamna Ganduje da Zarewa

Khadimul Islam: Kasar Saudiyya ta karrama gwamna Ganduje (Hotuna)
Gwamna Ganduje da matar sa, hajiya Hafsat, tsaye a bayan sa

Wasu rahotanni dake yawo, musamman a fagen siyasa, a jihar Kano na nuni da cewar gwamna Ganduje zasu zauna tare da tsohon gwamna, Rabi'u Musa Kwankwaso, domin sulhunta sabanin siyasa da ya farraka su.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel