An shiga jimami a Kano bayan rasuwar Gali Sanusi, ɗan marigayi Sarki Muhammadu Sanusi I. an yi sallar jana’izarsa da ƙarfe 9:00 na safe a fadar Sarkin Kano.
An shiga jimami a Kano bayan rasuwar Gali Sanusi, ɗan marigayi Sarki Muhammadu Sanusi I. an yi sallar jana’izarsa da ƙarfe 9:00 na safe a fadar Sarkin Kano.
Awaisu Bin Hasheem ya nemi gwamnati ta tallafa wa masu media da digital content don bunƙasa matasa, sana’o’i da sabon tattalin arzikin dijital a Najeriya.
Wani matashi ya shawarci masu budurwa ɗaya da su ƙara. Matashin dai ya numa ƴanmata biyu kyawawa da ya ke soyayya da su, inda ya ke ce su duka zai aura tare.
Wani matashi ya shiga damuwa lokacin da kyakkyawar budurwarsa baturiya, zata koma ƙasarsu, bayan ta kawo masa ziyara har ta kwana biyar. Sai da ya yi kuƙa.
Wani matashi ya shiga halin ƙaƙanikayi, bayan ya yi asarar mauƙudan kuɗaɗen mahaifiyarsa, da ya sanya a cikin caca. Matashin ya ce yana neman taimako ya tuba.
Wani matashi mai amfani da sahar Tiktok ya dora bidyon shagalin da suka gudanar a yayin da mahaifinsu ya kira su domin ya raba musu gado tare da 'yan uwansa
Wani matashi ya fusata samari sosai, bayan bayyanar wani saƙon sa da ya turawa tsohuwar budurwarsa, yana neman ta yafe masa ta dawo su cigaba da soyayya...
Wani magidanci mai neman masoyiya a yanar gizo, ya ƙare da turawa ɗiyar sa kuɗi ba tare da ya sani ba a matsayin masoyiyar sa. Ɗiyar ta sa ce dai ta shaida haka
Za a ga bidiyon yadda wata budurwa ta ba wa wani saurayi lambar waya cikin taro ya dauki hankalin kowa, kamar tana tare da wani saurayin daban amma ba a fasa ba
Bidiyon wata amarya a wajen bikin ta inda ta ƙi yarda ta rungumo angonta ya janyo cece-kuce, a bidiyon amaryar ta murtuke fuska kamar wacce aka yi wa auren dole
Wani magidanci ɗan Najeriya ya bayyana yadda suka haɗu damatar da ya aura. Magidancin ya ce da farko matar ta sa ta tsane shi lokacin suna JSS1 a makaranta.
Nishadi
Samu kari