An kashe sojojin Isra’ila biyu, wasu Isra’ilawa uku sun jikkata a harin da aka kai Hebron. Netanyahu ya umarci a shirya killace Yammacin Kogin Jordan.
An kashe sojojin Isra’ila biyu, wasu Isra’ilawa uku sun jikkata a harin da aka kai Hebron. Netanyahu ya umarci a shirya killace Yammacin Kogin Jordan.
An yi mamaki bayan wata amarya ‘yar gona a Ingila ta isa bikin aurenta a kan saniyarta, White Chocolate Button, wadda ta bayyana a matsayin babbar kawarta.
Matashi dan Najeriya ya yi korafi a dandalin sada zumunta na TikTok bayan ya gayyaci wata budurwa gidansa ta kwana amma cikin dare ta fara munshari yayin barci
A Kalla Bayan shekara Guda, Bata Ganta Ba Uwa Ta Kama Diyarta a Otel Sargafe da Hannun Babyn-Baby Rike Suna Rangaji a Tafkin soyayya Salo Yar Zamani. Mamaki
Wani dan Najeriya ya wallafa bidiyon tsaffin takardun naira da aka buga su fiye da shekaru 15 a kasar, bidiyon da ya wallafa a shafin TikTok ya dauki hankali.
Wani matashi da keburan talauci ke sauka a gadon bayansa ya bukaci cocin Dunamis su dawo masa da duk sadakar da ya bayar, yace ya hakura da aljannar, baya so.
Wani matashi mai suna Abdul ya cika wandonsa da iska bayan budurwarsa ta gayyaci kawayenta 3 kuma sun tashi abincin N222k a Gusto da ke Kano.N100k yaso kashewa.
Wani matashi 'dan Najeriya ya garzaya inda ya auri 'yar kasar Indiya cike da al'adunsu yayin da aka yi shagalin bikin. Ya bayyana cewa hakan ya dade yana buri.
'Dan Najeriyan da bashi da abinci ya buga caca da N50, amma cikin abun mamaki yayi nasarar cin N4.8 miliyan. Yace wannan nasarar ba ta mutum bace, Allah ne.
Wani matashi 'dan Najeriya ya bar jama'a baki bude bayan kai budurwarsa siyan gwanjo kafin zuwan ranar masoya ta duniya. Ta bayyana cikin farin ciki budurwar.
Wani magidanci 'dan Najeriya ya koka kan yadda matarsa ta fice da ATM dinsa ta yi siyayya har da wacce ba a bukata.Sai dai ta bashi hakuri tare da neman yafiya.
Nishadi
Samu kari