Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
Sai dai Malam Sagir ya zargi shugaban karamar hukumar, Alhaji Lawali Abdullahi da shirya masa wannan tuggun saboda kawai a cewarsa ba sa cikin jam’iyya daya.
Domin tabbatar da tsaro a kan tantace mutane kafin ziyarar shugaban kasar, a lokacin ziyarar da bayan ta tafi. Sanannun mutane kadai ake bari su shiga harabar
A kalla 'yan bindiga 50 ne suka tsinkayi garin Yankara da ke karkashin karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina a ranar Asabar da ta gabata, sun sace amarya.
Akalla mutane 12 wanda yawancin su mata ne aka kashe a garin Oku na karamar hukumar Boki ta jahar Cross Rivers sakamakon zarginsu da ake yi maita da tsafe tsafe
Lamarin ya faru ne a ranar Litinin, 18 ga watan Mayu a gidansu dake Gwarimpa yayin da Yansandan sanye da kayan gida dauke da bindigogi suka far ma gidan nasu.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 313 da suka fito daga jihohin Najeriya
Rilwanu Mohammed, shugaban kula da cigaban harkokin lafiya a matakin farko, ne ya sanar da hakan yayin ganawarsa da wakilin kamfanin dillancin labarai na kasa
Babban hafsan rundunar sojojin kasa na Najeriya, Laftanal Janar Yusuf Buratai, ya ce dakarun rundunar soji sun kasahe mayakan kungiyar Boko Haram da takwarorins
Gwamna Matawalle ya bayyana hakan ne ranar Asabar a Gusau, babban birnin jihar Zamfara, yayin da ya ke jajantawa jama'ar wasu kauyuka a kan harin da 'yan bindig
Labarai
Samu kari