Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Wani dan Najeriya mai suna Sikiru Oluwaseun Jamiu ya shiga hannun jami'an yan sanda kan laifin turawa matar aure mai suna Opeyemi Adegbesan sakon "Ina Kwana Bab
Manyan attajirai da yan kasuwa sun garaya Madina domin gudanar da aikin Umrah bayan taron zuba jarin da suka halarta tare shugaba Muhammadu Buhari a Riyadh.
Abba Kyari, jami'in dan sandan da ake zargi da hannu a rashawa da damfarar wani balarabe dan kasar Qatar, zai san makomarsa nan kusa bayan kwamiti ya yanke shaw
Ana ta yawo da labarai cewa Dino Melaye ya zama gwarzon daliban shekara a jami’a. Binciken kwa-kwaf da aka gudanar, ya nuna sam ba gaskiyar batun ba kenan.
A ranar Laraba, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karasa Birnin Makkah da ke kasar Saudiya domin yin Umrah. Ya yi wa Najeriya addu'o'in tsaro da zaman lafiya.
Rundunar 'yan sandan jihar Kogi ranar Laraba sun tabbatar da kisan gillar da wasu miyagun 'yan bindiga suka yi wa mutum shida tare da saka wa wasu gidaje wuta.
Babu mamaki nan da karshen shekara, sahu na 4 na Coronavirus ya shigo gari. Gwamna Babajide Sanwo-Olu yana so ayi wa mutum miliyan 4 rigakafin COVID-19 a Legas.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta sako tsohon shugaban majalisar dattawa, Pius Anyim, bayan an titsiye shi.
Kungiyar kiristoci na Pentecostal Fellowship of Nigeria wanda aka fi sani da PFN, ta yi kira a kama Ahmad Gumi, tace ya kamata a kama malamin saboda kalamansa.
Labarai
Samu kari