Kotun koli ta kasar Amurka ta soke umarnin Shugaba Donald Trump da ke ƙoƙarin takaita bai wa jariran da aka haifa a ƙasar zama 'yan ƙasa kai tsaye.
Kotun koli ta kasar Amurka ta soke umarnin Shugaba Donald Trump da ke ƙoƙarin takaita bai wa jariran da aka haifa a ƙasar zama 'yan ƙasa kai tsaye.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
A jihar Kogi, Ma’aikata sun ce ana zaftare masu kaso mai tsoka daga cikin albashi duk wata. Amma Yahaya Bello yace babu wani ma’aikaci da yake bin shi bashi.
Sojoji sun gano inda ‘Yan bindiga suke fakewa a kauyukan Kaduna, sun buda masu wuta. Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da wannan kokari da dakarun suka yi.
An samu labaran cewa mutum shida da yan bindiga suka sace a Jami'ar birnin tarayya Abuja sun samu kubuta. Wani ma'aikaci a jami'ar ya bayyana cewa an ganosu.
A kalla rayuka bakwai ne wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai suka harbe a gundumar Bolki ta karamar hukumar Numan a jihar Adamawa, sun raunata wasu.
'Yan ta'addan Islamic State of the West African Province, ISWAP,sun sace fasinjoji biyar a kan babban titin Damaturu zuwa Maiduguri a ranar Talata da ta gabata.
Yan ta'addan ISWAP ne sun kai hari wani asibiti inda suka yi sace-sace sannan kuma suka kona karfen sabis a yankin karamar hukumar Magumeri da ke jihar Borno.
Rundunar yan sandan birnin tarayya ta karyata rahoton cewa an yi nasarar ceto mutane shida da yan bindiga suka yi garkuwa da su a gidajen malaman jami'ar Abuja.
Shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA), Birgediya Janar Buba Marwa (mai ritaya), ya koka kan rashin isasshen kudi don gudanar da ayyuka.
Jami’an tsaron Amotekun sun cafke wasu ‘yan arewa 18 bayan cin karo da tirelar da ta dakko su daga arewacin Najeriya zuwa jihar bisa ruwayar LIB. An kama su ne
Labarai
Samu kari