Kungiyar CFRPA ta shigar da kara gaban babbar kotun tarayya mai zama a Kano tana zargin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatar da takardun karatu na bogi.
Kungiyar CFRPA ta shigar da kara gaban babbar kotun tarayya mai zama a Kano tana zargin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatar da takardun karatu na bogi.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Shugaba Muhammadu Buhari yana kiran a rage facaka da dukiya, sai aka ji Gwamnatin Tarayya za ta sake sayen motocin N1.6bn a 2022, bayan an kashe N500m a 202.
Duk da albarka na ruwa da Najeriya ke dashi, ana ci gaba da shigo da kifi daga kasashen waje don biyan bukatun abinci a kasar. Daga kasashe 10 ake shigo da kifi
A yankin Damboa a Borno, mutane suna biyan haraji ga Islamic State of West Africa Province. Direbobi suna biyan ISWAP kudi domin su bi hanyoyi lafiya kalau.
Sani Dangote, mataimakin shugaban rukunin kamfanonin Dangote kuma kanin Aliko Dangote ya riga mu gidan gaskiya. Mr Dangote ya rasu ne a Amurka a ranar Lahadi ba
Wani mutum mai suna Abdulateef ya riga mu gidan gaskiya bayan matarsa ta daba masa wuka ya.Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa matar ta yi wa mijin wannan raunin
Rundunar sojin Najeriya ta magantu kan jita-jitar da ake yadawa cewa, rundunar tana shirin yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari juyin mulki nan ba da dadewa ba.
Kungiyar farfado da martabar Arewa ta gana da wasu mambobinta domin nemawa kasar mafita, musamman yankin Arewa da ta'addanci ya addaba a 'yan shekarun nan.
Mayakan ISWAP ba su ji daɗi ba, yayin jami'an sojoji suka sake kai musu harin ɗaukar fansa bayan kashe manyan jami'an soji a kauyen Askira Uba, jihar Borno.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya ambato manyan dalilan da suke haddasa saki da rabuwar aure. Daga ciki akwai zafin kishi da yawan sa-bakin iyaye a harkar aure.
Labarai
Samu kari