'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
Sheikh Gumi ya gano mafita ga lamarin 'yan bindiga, ya kuma dauki matakin gaggawa kanlamarin. A yanzu dai ya gina makaranta domin ilmantar da makiyaya a Kaduna.
Kungiyar malaman jami’o’i na Nigeria, ASUU, ta bai wa gwamnatin tarayya makwanni 3 don cika mata sharuddan da ta gindaya wa gwamnatin, The Nation ta ruwaito. hh
Rahotonni da muke samu sun bayyana cewa, wasu miyagun 'yan bindiga sun farmaki mazauna wani yankin Sokoto. Sun hallaka mutane da yawa a garin inji gwamnan jihar
Gwamnatin Najeriya na shirin aikin gyara taswirar Najeriya, lamarin da zai kawo canja taswirar Najeriya mai shekaru sama da 41 da gwamantin Kanada ta samarwa ka
An rufe kulob, wato gidan casu na Hustle and Bustle mallakar babban dan kasuwa Obinna Iyiegbu da aka fi sani da Obi Cubana, kamar yadda rahotanni suka zo. Hakan
Bayan hari makarantar Isalmiyya a farkon wannan shekarat, miyagun yan bindiga sun sake shiga garin Tegina da mugun nufi, sun yi awon gaba da wasu ma'aikata 5.
Wani malamin makaranta da ke zama a karamar hukumar Damboa a jihar Borno ya bayyana yadda suka yi arangama da mayakan Islamic State in West Africa Province.
Mayakan kungiyar ta'addanci na ISWAP da suka balle daga Boko Haram sun ce sojoji 17 suka kashe yayin harin da suka kai a Askira, karamar hukumar Askira ta jihar
An yi ruwan sama kamar da bakin kwarya a kasar Masar, kunamai sun fito a wani yankin kasar suna ta harbin mutane. An ce a halin yanzu wasu sun mutu wasu kuma su
Labarai
Samu kari