'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
'Yan ta'addan Boko Haram sun kwace yankuna biyar na kananan hukumomin Rafi da Shiroro na jihar Niger cewar Alhaji Ahmed Matane, sakataren gwamnatin jihar Niger.
Dakarun Sojoji sun yi galaba a kan wasu 'yan bindiga da suka yi niyyar kai hari a garin Zongo da ke karamar hukumar Zangon Kataf a daren ranar Litinin a Kaduna.
Gwamnatin Najeriya na shirin kawo wani sabon tsarin haraji, wanda zai yi aiki kan masu sayar da ruwan sha da ba barasa ba. Zai iya mayar da farashin tuwan Pure
Wasu mayaka da ake zargin ‘yan ISWAP ne yanzu haka sun kai farmaki karamar hukumar Askira Uba da ke jihar Borno. An gano yadda su ka babbaka gidajen jama'a.
Kano - Mun tattaro muku wasu jerin muhimman abubuwa guda 5 da suka faru a masana'antar shirya fina-finan Hausa wato Kannywood a cikin mako ɗaya da ya shuɗe.
Babban limamin masallacin Ƴangoji da ke ƙaramar hukumar Kwali ta Abuja, ya bayyana uƙuba tare da azabar da ya sha a hannun matasa wadanda suka sace shi a Abuja.
Wata kotun shari’ar musulunci da ke zama a Magajin Gari ta kwace awarwaron da ke hannun Aliyu Ibrahim bayan ya kai kara kotun. NAN ta ruwaito yadda Ibrahim, wan
Abdussamad Rabiu, shugaba kuma mamallakin kamfanin BUA, ya ce ya fi arha a dauko kwantena daga China zuwa Legas a kan daga Legas zuwa Kano sauki a Najeriya.
Tsohon shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC, Farfesa Attahiru Jega, yace dan me kowace matsala mai muni ta fi samuwa a yankin arewacin Najeriya.
Labarai
Samu kari