Mai alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci a yi bincike kan kashe malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka yi a jihar Kaduna. Ya nemi a ba da diyya.
Mai alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci a yi bincike kan kashe malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka yi a jihar Kaduna. Ya nemi a ba da diyya.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Mun kawo jerin Sanusi I da na II da duk wasu manyan Sarakuna gargajiya da aka taba tsigewa a Arewacin Najeriya bayan sun samu sabani da Gwamnoni da Turawa.
Kwamitin binciken da gwamnatin jihar Legas don tattauna da wadanda yan sandan SARS suka ci zarafinsu ta sakin rahoton bincikenta kan kashe matasan da akayi.
Biyo bayan kaddamar da sabon shirin cefanar da gidaje na gwamnatin tarayya, mun tattaro muku matakan da zaku bi, ku mallaki gida cikin dauki daga dakunan ku.
Wasu bata gari da ake kyautata zaton masu kisa ne don a biya su kudi sun tafi gidan shugaban kamfanin Three Brothers Mills a Jigawa, Alhaji Musa sun bindige shi
Wani dalibin da ya lakadawa lakcararsa dukan kawo wuka ya bayyana gaskiyar abinda ya faru, ya ce ita ta fara jifansa da kofin shayi har ta ji masa rauni kafin n
A yau Talata ake sa ran gawar Sani Dangote, kanin mashahurin mai arzikin Afrika, Alhaji Aliko Dangote, za ta iso Kano Najeriya daga kasar Amurka inda ya rasu.
Jama'a masu zama wasu daga cikin kauyukan Borno sun koka da halin da suka samu kansu na tilascin biyan haraji da yan ta'adda suka saka musu a cikin zakkar gona.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, annsanya dokar ta baci a wasu yankunan Borno saboda yawaitar harin 'yan ta'addan ISWAP da suka addabi Askira Uba da kewa
'Yan ta'addan Boko Haram sun kwace yankuna biyar na kananan hukumomin Rafi da Shiroro na jihar Niger cewar Alhaji Ahmed Matane, sakataren gwamnatin jihar Niger.
Labarai
Samu kari