Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Matashi dan kasar Kenya, Bernard Musyokiya, ya auri Ba-Amurkiya yar shekara 75 Deborah Jan. Matashin ya jaddada cewa shi fa soyayyar gaskiya yake mata kuma ba.
Rahoton da muke samu daga kan hanyar Katsina a karamar hukumar Fagge ta jihar Kano na nuna cewa an gano gawarwakin wasu mutum biyu mace da namiji a cikin mota.
Miyagun yan bindigan da suka tare hanyar Kaduna zuwa Abuja sun nemi iyalan jami'in ɗan sandan dake tare da jigon APC da suka kashe, sun ce akawo kudin fansa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci shugabannin tsaron kasar nan da su kawo karshen ta’addancin da ke faruwa a kasa musamman a hanyar Abuja zuwa Kaduna inda a kw
Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, ta kama kilo gram 9.30 na hodar iblis da kudinsu ya haura Naira biliyan 2.7 a filin jirgin saman Nnamdi Azikwe.
Jami'an tsaro a Ribas sun kama wasu kasurguman masu garkuwa da mutane da suka shahara wajen amfani da Facebook da WhatsApp don yaudarar mutane a Port Harcourt.
Kotun Shari'ar Musulunci dake zamanta a Kofar Kudu a jihar Kano ta sake hana Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara beli bayan watanni da tsareshi, rahoton BBC Hausa.
Wani farfesa a Jami’ar Obafemi Awolowo, Ile-Ife, Bioye Tajudeen Aluko ya kwatanta gwamnonin Najeriya a matsayin masu kwace filaye yayin jawabin da ya yi a Abeok
Hedkwatar tsaro (HQ) ta bayyana cewa rundunar sojin Opertion Haɗin kai, ta samu nasarar aika yan ta'addan Boko Haram/ISWAP akalla 90 cikin mako biyu kacal.
Labarai
Samu kari