Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Legas - Kungiyar yan kasuwan mai masu zaman kansu IPMAN sun ta bayyana cewa tana maraba da shirin cire tallafin man fetur da gwamnatin tarayya ke yi a 2022.
Rahotanni sun bayyana cewa kasurgumin ɗan bindigan da ya jagoranci sace matagiya da dama a akan hanyar Kaduna zuwa Abuja ya bakuncin lahira a hannun jami'ai.
Gwamnatin jihar Kaduna a ranar Jumu'a ta bada uamrnin maida sabis a baki ɗaya yankunan da ta ɗauki matakin datse wa saboda yawaitar hari a hanyar Kaduna Abuja.
Hukumar kula d jin dadin yan sandan Nigeria, PSC, ta rundunar 'yan sandan Najeriya za ta bawa jami'an ta horaswa a gida ba su sun fita kasar waje ba, Daily Trus
A kalla rayuka tara ne suka halaka yayin da wasu na daban suka jigata sakamakon farmakin da 'yan bindiga suka kai kauyen Te'egbe karamar hukumar Bassa ta jihar.
Wata budurwa mai suna Evie Toombes, mai cutar Spina Bifida, ta kai karar Likitarta da kula da mahaifiyarta lokacin da take dauke da cikinta shekaru 20 da suka.
Kamfanin Zeetin za su hada motocin da suke aiki da wutar lantarki. Idan Zeetin Engineering sun dace, za su rika kera har da kayan karafuna na motoci da jirgi.
Zamfara- Wazirin Dansadau, Alhaji Mustapha Umar, ya bayyana cewa Masarautar ta yi zaman sulhu da kasurgumin dan ta'adda mai garkuwa da mutane, Ali Kachalla.
Hukumar tsaro da jihar Ondo da ake fi sani da Amoketun Corp, ta ceto Fulani makiyaya biyu da 'yan uwansu makiyaya suka yi garkuwa da su, The Punch ta ruwaito.
Labarai
Samu kari