Hukumar zabe ta GOSIEC a Gombe ta bayyana APC a matsayin wadda ta lashe kujerun shugabannin kananan hukumomi 24 da kujerun kansiloli 240 a zaben jihar.
Hukumar zabe ta GOSIEC a Gombe ta bayyana APC a matsayin wadda ta lashe kujerun shugabannin kananan hukumomi 24 da kujerun kansiloli 240 a zaben jihar.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Gwamnatin kasar Uganda na gab da rashin babbar tashar jirgin samanta na kasa da kasa idan gaza biyan bashin da ta karba hannun Gwamnatin kasar CHina a 2015.
Kotun daukaka kara ta amince da hukuncin sadaukarwa gwamnati kayan adon da darajarsu ta kai $40 million mallakin tsohuwar ministar mai, Diezani Allison-Madueke.
Antoni janar na tarayya kuma ministan shari'a, Abubakar Malami, SAN, ya ce gwamnatin tarayya ta shirya tsaf domin mitsike 'yan bindiga saboda hukuncin kotu.
Mallam Garba Shehu, babban mai bayar da shawara ta musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan bangaren yada labarai, ya ce ya dace a jinjina wa shugaban.
Jami'an yan sanda sun kama wani hatsabibin dan leken asirin yan bindiga mai suna Babuga Abubakar wanda ya amsa cewa shi ya gayyaci yan bindiga kauyen Zamfara su
Yan sanda a Zamfara sun yi nasarar kama wasu mutane da ke taimakawa yan fashin daji ciki har da wata mata Fatima Lawali da aka kama da harsashin AK-47 guda 991
Wani Kofur a rundunar ‘yan sandan Najeriya (NPF), Nnaji Chibueze ya kammala digirin digirgir a jami’ar jihar Abia wato, ABU, An yaye Kofur din ne tare da wasu d
Fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi ya ce ayyana yan bindiga matsayin 'yan ta'adda kawai mataki ne da aka dauka na siyasa, Vanguard ta ruwaito
Babban kotun tarayya ta Abuja ta bayyana kungiyoyin `yan bindiga da ke barna a fadin kasar nan a matsayin 'yan ta'adda sakamakon barnar da suke yi a kasar nan.
Labarai
Samu kari