Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
An yi zargin kamfanin man feturin Najeriya NNPC bai yi bayanin yadda aka yi da gangan mai guda milyan 104.48 da aka haka ba a shekarar 2019. Rahoton Dataphyte.
Kassim Mohammed matashi ne mai shekaru talatin a duniya wanda ake zargi da fashi da makami. Ya sanar da cewa ya saci motoci talatin a cikin shekaru uku kacal.
Wasu 'Yan bindiga sun kai wa 'yan sandan jihar Zamfara wasika, inda suka bayyana musu cewa, lallai za su kawo hari jihar nan ba da dadewa ba a kan wasu coci.
Najeriya kasa ce wacce Ubangiji ya albarkata da mutane masu fasaha a bangarori daban-daban, wani matashi, Femi Olamide yaro ne daya hada mota da kananan karafa.
Jami'an tsaro sun hana ma'aikatan gwamnatin da ba suyi rigakafin Korona ba shiga ofishoshinsu a sakatariyar gwamnati dake birnin tarayya Abuja, rahoton Punch.
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin tawararsa na kasar Afrika ta kudu, Cyril Ramaphosa, ranar Laraba, 1 ga Disamba, 2021 a fadar Aso Villa dake Abuja.
Jami’an hukumar ‘yan sandan Najeriya sun kama mutane 32 da ake zargin sun aikata laifuka daban-daban, ciki har da garkuwa da mutane, fashi da makamai, sumogal.
Muggan yan fashi da makami sanye da kaya irin ta yan sanda sun kutsa wani banki da ke Ikirun, hedkwatar karamar hukumar Ifelodun inda suka sace kudade masu yawa
Rahotanni da muka samu daga garin Buni Yadi dake jihar Yobe a gabashin Najeriya ya nuna cewa yan ta'addan ISWAP sun ari na kare yayin da suka hangi jirgin yaki.
Labarai
Samu kari