Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Jami'an hukumar yan sanda sun cika hannu da wani matashin Fasto Izuchukwu Anoloba kan zargin garkuwa da babban Fada na Katolika, Fr Fidelis Ekemgba a jihar Imo.
An gurfanar da wata mata mai shago a gaban kotun Majistare da ke Legas kan zarginta da satar katin waya na kudi Naira miliyan 1, amma matar ta musanta zargin an
Yemi Osinbajo ya zauna da ‘Yan kungiyar Muhammadu Buhari Osinbajo (MBO) Dynamic Support Group inda ya fada masu raba kasar nan ba zai haifar da ‘da mai ido ba.
Tun bayan bullar cutar Korona nau'in Omicron, an samu kasashen da suka sanya wa baki takunkumi domin dakile shigar cutar kasashensu. Saudiyya ta dakatar da 14.
Barista Maxwell Opara yace duk ‘Yan Arewa ake ba mukamai a hukumar FCTA. A dalilin haka, Lauyan ya hada da AGF, FCC da Ministan Abuja, ya kai su kotu a Abuja.
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya na Jihar Gombe ya jaddada muhimmancin tallafawa matan da suka rasa mazajensu suka rasu da iyalan jami'an tsaro suka mutu bakin.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan ya ce akwai gwamnonin da ba su ji dadin gyaran da ya yi wa makarantun Almajiri ba. An samu bayanai akan yadda
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Imo sun samu nasarar kama wani fasto, Izuchukwu Anoloba bayan ya yi garkuwa da wani faston cocin katolika, Fidelis Ekemgba, T
Yan bindiga sun sace wani magidanci, London da matarsa, Blessing Omoru a cikin gonarsu da ke wani kauye a karamar hukumar Obokun a cikin jihar. The Nation ta ta
Labarai
Samu kari