Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Kungiyar Malaman Jami’a tayi karin haske a game da yiwuwar sake rufe makarantu kwanan nan. ASUU za ta dauki mataki bayan sun gama tattauna a reshen jami’o’i.
A jiya wata kotu a Abuja ta dawo da Janar din da aka kora daga aiki a gidan soja. Kotun ma’aikata da ke zama a birnin tarayya, tace a biya ASH Sa’ad hakkokinsa.
Sanata Barau Jibrin ya na wawurar kudin gwamnati da sunan kwangila. Sanatan na Kano ya yi amfani da kamfaninsa na Sinti Nig. Ltd, ya samu kwangiloli masu tsoka.
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya tafi kasar Amurka domin hallartar wani taro na sati guda a Jami'ar Harvard na koyon dabarun shugabanci da mulki a
Rundunar 'yan sanda a Jihar Katsina ta sanar da kama daya daga cikin 'yan bindigan da suka kai hari tare da kashe hakimin 'Yantumaki, Abubakar Atiku, da mai tsa
Wata budurwa 'yan Najeriya ta wallafa hotunanta sanye da khakin NYSC inda ta ce sau 7 ta na rubuta jarabawar UTME amma ta na faduwa.Ana haka mahifin ta ya rasu.
Batun yunkurin gyaran majalisar tarayya da naira na gugar naira biliyan 42 ya janyo cece-kuce musamman daga ‘yan majalisar da kuma masu ruwa da tsaki a harkar.
‘Yan bindiga sun babbaka wasu ‘yan gudun hijira a kauyen Gidan Bawa da ke karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto da ransu. An samu rahoto akan yadda suke ha
Shugaban hukumar yan sandan farin kaya, DSS, Yusuf Bichi, ya bawa gwamnatin tarayyar Najeriya shawarar yadda za a kawo karshen matsalar rashin tsaro a kasar yan
Labarai
Samu kari