Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
A ranar Lahadi hadakar ‘yan sa kai da mafarauta sun dakatar da wani hari da ‘yan bindiga suka kusa kai wa matafiya a daidai gadar Ahoko, kan babban titin Abuja
Lauyan Shugaban kungiyar masu neman kafa kasar Biyafara IPOB, Nnamdi Kanu, mai suna Ifeanyi Ejiofor ya koka kan yadda ake wahalar da shi a kurkukun hukumar DSS.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya jajanta wa iyayen daliban da suka mutu a hatsarin babbar mota a jihar Legas. Ya kuma yi addu'ar Allah ya jikansu.
A kalla mutane biyu ne wasu yan bindiga suka halaka a garin Etekwuru da ke karamar hukumar Ohaji/Egbema na jihar Imo, Daily Trust ta ruwaito. Yan bindigan sun
'Yan sandan Najeriya sun shiga damuwa yayin da suka ji an yi tsit da biyansu albashin watan Nuwamba duk da cewa a baya ana biyansu albashin a ranakun 25 ga wata
Shugaban hukumar yawon bude ido na Kano, Yusuf Ibrahim Lajawa, ya ce ta'amuni da muggan kwayoyi da shaye-shaye yasa Gwamnatin jihar ta haramta shan tabar Shisha
Yanzun nan muke samun labarin cewa, jirgin sama mai saukar ungulu ya fado, ya tarwatse da babban hafsan tsaron kasar Indiya. Ba dai bayyana ya jikkata ko ya mut
Tsohuwar matar Femi Fani Kayode ta bayyana wani sirri a zaman ta da tsohon ministan, inda tace basu taba kwanciyar aure tare dashi ba. Ta ce an tirsasa mata hai
Kaduna - Gwamnatin jihar Kaduna ta kaddamar da wani sabon jarabawan da aka shiryawa Malaman Firamare a fadin jihar don tabbatar da kwarewarsu wajen koyarwa.
Labarai
Samu kari