Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu Sokoto, ya zabo wasu mutane ya ba su mukamai. Gwamnan ya nada masu bada shawara na musamman da mataimaka na musamman.
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu Sokoto, ya zabo wasu mutane ya ba su mukamai. Gwamnan ya nada masu bada shawara na musamman da mataimaka na musamman.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Wasu sabbin tubabu sun kai wa wani fasto hari Babatude Dada na cocin Redeemed Christian Church of God (RCCG) hari a garin FESTAC, da ke karamar hukumar Amuwo Od
Kotu tace DSS ta biya Naira miliyan 2 a dalilin karbe wayar salular Yele Sowore. Alkalin tace ya kamata jami’an DSS su nemi izinin kotu kafin su karbe kayansa.
Hukumar EFCC, ta gurfanar da wani Ishaq Abubakar gaban Mai Shari'a P.Lifu na Kotu Trayya da ke zamanta a Ikoyi, kan laifuka 11 da suka shafi intanet. The Punch
Hukumar hana almundahan da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta shigar da tsohon babban hafsan Sojin Najeriya, Kenneth Minimah, kan laifin sata.
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya sha alwashin hukunta duk wani mai hannu a kisan dalibin kwalejin Dowen, Oromoni, yace babu wanda zai ci bulus daga cikinsu.
Daga karshe dai Sheikh Gumi ya sauka a motar goyon bayan 'yan bindiga, inda ya bayyana dalilansa na yin hakan. Ya ce sam a yanzu kam ba zai ci gaba da biye musu
Rahotanni sun bayyana cewa a yau Laraba aka sallaci gawar tsohon shugaban rundunar sojin ƙasa, Janar Inuwa Wushishi, a babban masallacin Jumu'a na Sultan Bello.
Wata tawaga, ciki har da wani dan bindiga sun tafi domin ganawa da shugaban 'yan bindiga Turji a yankin jihar Zamfara. Ba a san sakamako ba, amma dai ana sa ran
Hukumar yan sandan kasar nan reshen jihar Kano ta samu nasarar kama wani ɓarawo yayin da yake kokarin yin sama da wani babur a banki dake kan hanyar France.
Labarai
Samu kari