Majalisar dattawan Najeriya karkashin jagorancin Sanata Godswill Akpabio tamaince da gyaran kundin tsarin mulki da zai bada damar kafa yan sandan jihohi.
Majalisar dattawan Najeriya karkashin jagorancin Sanata Godswill Akpabio tamaince da gyaran kundin tsarin mulki da zai bada damar kafa yan sandan jihohi.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Jihar Legas - Iyalan marigayi, Cif MKO Abiola, sun caccaki tsohon shugaban kasa na Soja, Janar AbdulSalami Abubakar bisa kalaman da yayi kan mutuwar mahaifinsu.
'Yan bindiga masu tarin yawa sun kai farmaki karamar hukumar Rafi ta jihar Neja, a wannan karon sun sheke mutum 1 yayin da suka yi garkuwa da wasu mutum 15.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode da matarsa, Nerita Ezenwa, masoyiyarsa, a ranar Lahadi sun halarci taron haska shirin fim din Bello.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, a ranar Litinin, 24 ga watan Janairun 2022 ta sake gurfanar da FFK da wasu mutum 3.
‘Yan iskan gari sun shiga karamar hukumar Ewekoro sun kashe Sarki. Rikici tsakanin wanda zai mulki kasar Alagado tsakanin Ake da Owu ya jawo wannan ta’adi.
Gwamnan jihar Kano, Khadimul Islam, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, yace ko dakika ɗaya ba zai ɓata ba wajen zartar da hukuncin kisa kan Malam Tanko shugaba.
Fadar shugaban kasa a ranar Litinin, 24 ga watan Janairu ta karyata rade-radin da ke yawo na cewa ministar kudi, Zainab Ahmed, ta yi murabus daga mukaminta.
Rundunar 'yan sandan Jihar Borno sun cafke wani yaro mai Shekaru 13 mai suna Abdullahi Sanusi bisa zargin sa da halaka wani matashi mai Shekaru 19 a kan rake.
Babbar kotun tarayya dake zama a babban birnin tarayya Abuja, ta amince da bada umarnin damƙo tsohowar ministan man fetur, Diezani Alison-Madueke, ko ina take.
Labarai
Samu kari