Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
wamnatin Jihar Yobe ta ce hare-haren yan ta'addar kungiyar Boko Haram ya yi sanadin mutuwar dalibai 167 da malamai uku a jihar kamar yadda Daily Trust ta ruwait
Gwamnan Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya ce kashi casa'in cikin dari na tubabbun yan Boko Haram da gaske sun ajiye makaman su sun bar ta'addanci gaba daya.
Wani sabon batu ya sake fitowa game da shari'ar da ke tafe tsakanin gwamnati da mutanen da suka kashe wata yarinya mai shekaru biyar a Kano, Hanifa Abubakar.
Jami'an hukumar hana fasa kwauri na ƙasa sun yi ram da manyan motocin dakon kaya 17 makare da shinkafar kasar waje da akai yunkurin shigo da ita ƙasa a Ogun.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo zai shilla kasar Ghana domin halartar wani taro a yau Alhamis. Sanarwar ta fito ne daga fadar mataimakin shugaban kasa.
Dirakta Manajan kamfanin man feturin Najeriya NNPC, Mele Kyari, ya bayyana cewa bisa ayyukan da sukeyi a masana'antar mai da iskar gas, Najeriya zata fito daga.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, wata mummunar gobara ta tashi a wani kamfanin man fetur da iskar gas. Lamarin ya faru ne a wani yankin Neja Delta a Kudu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce mazauna yankin arewa maso gabas nan babu dadewa za su fuskanci zaman lafiya da daidaito mai daurewa duban irin abubuwan.
Mako ɗaya bayan wasu tsagerun sun yi garkuwa da ɗan uwan tsohon shugabam ƙasa, Goodluck Jonathan, har yanzun ba amo ba labari game da ceto shi ko sako shi.
Labarai
Samu kari