Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan malamar Islamiyya, Ummulkhairi da aka kashe. Ya ce an gurfanar da wasu a kotu.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan malamar Islamiyya, Ummulkhairi da aka kashe. Ya ce an gurfanar da wasu a kotu.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Sifeta janar na 'yan sandan Najeriya,Usman Alkali Baba, ya bada umarnin rufe dukkan sassan rundunar bincike sirri na IRT da STS da ke Najeriya bayan kama Kyari.
Ministan harkokin sadarwa da tattalin arzikin zamani, Dakta Isa Ali Ibrahim Pantami, ya kaddamar da cibiyar fasahar sadarwa ta Muhammadu Buhari a jihar Katsina.
Hukumat jami'ar FUTO ta bayyana aniyarta na zuwa kotu saboda kalubalantar da kungiyar malaman jami'o'i ta ASUU ta yi na cewa bata farfesancin Dakta Pantami ba.
Gwamnan jihar Borno, Frafesa Babagana Umara Zulum tare da Sanata Kashim Shettima sun ziyarci garin Gamboru da ke karamar hukumar Ngala daga ranar Lahadi-Talata.
Gwamna Babagana Zulum, ya yi alkawarin inganta jin dadi da albashin likitoci da sauran ma’aikatan jinya ta yadda zai yi daidai da tsarin biya na kasa da kasa.
Wazirin Katsina, Farfesa San Lugga ya koka kan cewa yawan farmakin da yan bindiga ke kaiwa ya yi sanadiyar rufe makarantu a kananan hukumomi takwas na Katsina.
Hukumar EFCC ta yi babban kamu, inda ta kama wani matashin da ke ikrarin shi mai taimakawa wani gwamnan APC ne. Yanzu haka yana hannun jami'an hukumar EFCC.
Abuja - Majiyoyi a daren Litnin sun nuna cewa hukumar hana fasa kwabrin kwayoyi NDLEA na kammala bincikenta kan Abba Kyari, za'a mikashi da gwamnatin Amurka.
Wasu tsagerun yan bindiga sun biyo dare sun buɗe wa wasu jami'an yan sanda wuta a jihar Ebonyi ranar Litinin, rahoto ya bayyana cewa mutum uku sun mutu a harin.
Labarai
Samu kari