Shugaba Donald Trump ya gargadi Iran cewa Amurka za ta iya sake ɗaukar matakin soja idan Tehran ta ci gaba da abin da ya kira karya yarjejeniyar tsagaita wuta.
Shugaba Donald Trump ya gargadi Iran cewa Amurka za ta iya sake ɗaukar matakin soja idan Tehran ta ci gaba da abin da ya kira karya yarjejeniyar tsagaita wuta.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
SERAP ta kai Gwamnatin Najeriya kotu saboda ta ki bayyana diddikin yarjejeniyar ta da kamfanin Twitter. Za a ji har yanzu ba a sa ranar da za a soma shari'ar.
Wata mabaraciya mai suna Hadiza Ibrahim ta shiga hannu a babban birnin tarayya Abuja, bayan an same ta dauke da sinkin N500,000 da kuma kudin Amurka dala 100.
Wani matashi mai shekaru 16, Abubakar Abdulbasir ya shiga hannun yan sanda a jihar Katsina bayan ya yi garkuwa da wata yarinya tare da neman a biya N70,000.
Gwamnatin jihar Katsina a ranar Litinin, 14 ga watan Fabrairu, ta sanar da haramta kungiyar Yan-sa-kai a jihar saboda ayyukan laifi da mambobinta ke aikatawa.
NDLEA ta cafke Mutumin Indiya da aka samu da kwalaben codeine 134, 700. Femi Babafemi ya bayyana wannan a wani jawabi na musamman da ya fitar a ranar Lahadi.
A kama a kalla mutane biyar kan zarginsu da hannu a kisar wata matar aure, mahaifiyar yara biyu, Rukaya Mustapha a Kano. Vanguard ta rahoto cewa an kashe Rukaya
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta yi gaggawan kamo Abba Kyari kafin ya gudu. Yanzu haka yana hannun hukuma tare da wasu mutanesa da aka kama su tare a wani wuri.
Bayan kamo shi, an mika Abba Kyari ga hukumar NDLEA domin ci gaba da yi masa tambayoyi kan zargin da ake masa na harkallar miyagun kwayoyi da aka gano yau.
An gurfanar da wani tela mazaunin Kaduna, Gado Yahaya a gaban kotun majistare a ranar Litinin kan zarginsa da kashe makwabincinsa yayin rikici kan bokitin ruwa
Labarai
Samu kari