Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Wasu da ake zargin mayakan Boko Haram/ISWAP ne sun kara kai hari kauyen Kautikari da ke karkashin karamar hukumar Chibok inda suka halaka dan dagacin kauyen, Bu
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, ya bayyana cewa ko shakka babu yana tare da dalibai mata Musulmai kan lamarin sanya Hijabi cikin makarantun jihar.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta gana da wakilan kasashen G7 a Najeriya inda ta nuna damuwar ta game da rikicin Rasha da Ukraine tana mai kira da a warware lamari
Kungiyar masu sarrafa ruwan leda wanda aka fi sani da fiyo wota sun bayyana batun tashin farashin jakar ruwan daga N150 zuwa N200 saboda tashin farashin kayan a
Alkali ta yanje hukunci ga wani mai garkuwa da mutane, Chukwudimeme Onwuamadike wanda aka fi sani da Evans, da sauran mutane biyu da aka kama da laifin garkuwa
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wani basarake da ke karamar hukumar Mangu a Jihar Filato, Mai martaba Dikyet Gupiya har cikin gidansa da ke Pushit, Vanguard ta r
Jami’o’in Najeriya suna gab da fara fuskatantar yajin aiki yayin da kungiyar hadin guiwa ta ma’aikatan jami’o’i marasa koyarwa suke yi wa gwamnatin tarayya bara
Jihar Legas - Kamfanin jirgin sama na Air Peace, ya bayyana cewa ko kadan bai ci mutuncin mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ba. Shugabar harkokin
Jami'an hukumar yan sandan jihar Ondo sun damke wani mutumi mai suna Nkanu Patrick wandake ke ikirarin shi mataimakin Sufritanda ASP ne. TVCNews ta ruwaito.
Labarai
Samu kari