Kungiyar CFRPA ta shigar da kara gaban babbar kotun tarayya mai zama a Kano tana zargin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatar da takardun karatu na bogi.
Kungiyar CFRPA ta shigar da kara gaban babbar kotun tarayya mai zama a Kano tana zargin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatar da takardun karatu na bogi.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Miyagun ‘Yan bindiga sun shigo gari sun bar Talakawa a dar-dar, sun yi awon-gaba da Basarake, har yanzu ba a san inda yake ba. Abin ya faru ne Pisshuk a Mangu.
Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Alhamis a Lafia, Jihar Nasarawa, ya ce ya yi rantsuwa da Kur'ani mai tsarki cewa wa'adi biyu kawai zai yi a ofis, rahoton The
Wani bawan Allah dan kimanin shekara 42 a duniya, ya yi sanadiyyar mutuwar aminin abokinsa kan lemun kwalba na N150 da ya kwace a hannunsa, kuma ya shanye.
Yan sanda a Jihar Katsina sun kama wata mata mai shekaru 35, Hajiya Fatima Alhaji, da ake zargi tana yi wa yan bindigan da ke adabar jihar da kewaye asiri. Mai
Abuja - An yi musayar wuta tsakanin dakarun Sojin Operation Thunder Strike/Whirl Punch da tsagerun yan bindiga a yankin Labi, hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari.
Gwamna Nasir na jihar Kaduna ya sanar da cewa dalilin da yasa sojojin Najeriya suka bar 'yan bindiga suna jan zarensu, shi ne gudun gurfana kotun ICC ta duniya.
Dan fafutuka kuma tsohon dan takaran kujeran shugaban kasa, Omoyele Sowore, ya shiga hannun jami'an tsaro ranar Alhamis, 24 ga watan Febrairu, 2022 a Abuja.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce rahotannin binciken farko sun bayyana wata alaka tsakanin 'yan sandan Najeriya da sojoji tare da 'yan bindigaa.
An gurfanar da mutane 3 da ake tuhuma da kashe ‘Dan Sanata Bala Na’Allah a Kaduna. Bashir Mohammed, Nasiru Balarabe da Suleiman Salisu za su amsa laifuffukansu.
Labarai
Samu kari