Hotunan sabon salon wankan Patience Jonathan ya tafi da imanin jama'a

  • Kyawawan hotunan wanka mai zafi da matar tsohon shugaban kasar Najeriya ta dauka sun kayatar da masu kallo
  • A yayin da Dame Patience Jonathan ta sauka a filin jiragen sama na Umueri da ke Anambra, an ganta sanye da suturar alfarma
  • Ta karaso daga matattakalar jirgin inda ta sauka yayin da take gaisawa da jama'a sanye da kaya masu launin baki da wata irin hular Turawa

Anambra - Uwargidan tsohon shugaban kasar Najeriya, Dame Patience Jonathan ta dira a filin sauka da tashin jiragen sama na Anambra da ke Umueri a jirgi yayin da ta ziyarci jihar.

Mama Peace, wacce ta sauka a jirgin, ta isa wurin da safiyar Juma'a. 25 ga watan Fabrairu

Wankan da mata tsohon shugaban kasan ta dauka ya ja hankali jama'a inda aka dinga yaba salon nata.

Kara karanta wannan

'Karin Bayani: Wani Bam Ya Sake Fashewa a 'Kauyen Jihar Niger

Hotunan sabon salon wankan Patience Jonathan ya tafi da imanin jama'a
Hotunan sabon salon wankan Patience Jonathan ya tafi da imanin jama'a. Hoto daga lindaikejisblog.com
Asali: UGC

2023: Ainihin abin da ya sa APC ke neman tsaida Jonathan yayi mata takarar Shugaban kasa

A wani labari na daban, masu fashin bakin siyasa sun kawo dalilan da suka jawo jam’iyyar APC mai mulki take harin tsohon shugaban Najeriya, Dr. Goodluck Jonathan.

Daily Trust tace tun a Nuwamban 2020 ake ganin APC ta na kokarin ganin Goodluck Jonathan ya yi watsi da jam’iyyar PDP ya hada-kai da ita a 2023.

Shugaban rikon kwarya na jam’iyyar APC, Mai Mala Buni yana kokarin karya kafar PDP. Kawo yanzu ya karbe jihohi uku daga hannun ‘yan adawa. Majiyar APC ta shaida wa jaridar cewa an nemi Dr.

Jonathan ya sauya-sheka daga PDP, domin a ba shi tikitin takarar shugaban kasa a zabe mai zuwa.

Kara karanta wannan

'Yan Bindiga Sun Sake Yin Garkuwa Da Sarki a Jihar Arewa

Asali: Legit.ng

Online view pixel