Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Dakarun hukumar yan sanda reshen jihar Kaduna ta samu nasarar warware wani Bam da aka dasa a gidan Kallon Kwallon Kafa dake wani Otal ana tsaka a jihar Kaduna.
Fusatattun iyalan 'yan canji da aka kamaa kan zargin suna da alaka da ta'addanci sun fito titunan jihar Kano a safiyar Laraba domin yin zanga-zangar lumana.
Constanta Oscar Ouma matasi ne da aka kora daga aiki bayan matarsa ta zunduma wa manajarsa zagi saboda kishi. Bayan nan ta kwashe kudadensa ta tsere ta bar shi.
Wani matashi dan shekara 25 a duniya ya daba wa wani ɗan Acaba makami har yace ga garin ku nan kan ya yi kuskuren buge masa Kare, karen bai mutu ba a Gombe.
Sifeto Janar na yan sanda, IGP Usman Alkali Baba, a ranar Talata ya bayyana bacin ransa bisa yadda ake aikata laifuka a fadin kasa. IGP, wanda da alamun yana m.
Magidanci ya shiga daba wa mahaifiyarsa wuka bisa kuskure a Zawiyya Tudunwada, Kontagora, jihar Neja, a lokacin da take kokarin raba fada tsakaninsa da matarsa.
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya bayar da labarin yadda jiharsa ke fama da rashin tsaro inda yace mulkinsa na samar da dukkan goyon baya da ya dace.
Tambayar inda kudin tsaro suka shige ya jawo Gwamnan Oyo ya kai EFCC kotu, wannan ya sa Gwamnati ta dauki hayar Lauyoyi, ta na kalubalantar aikin EFCC a doka.
Mukaddashin shugaban kungiyar dilolin dabbobin Najeriya, Yahuza Yusuf, ya bayyana cewa Gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu, ya yi alkawarin biyan kudin diyyan N2
Labarai
Samu kari