Kamfanin BUA ya fito ya yi magana kan batun cewa Abdul Samad Rabiu zai sayi kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars. Kamfanin ya ce babu kamshin gaskiya a zancen.
Kamfanin BUA ya fito ya yi magana kan batun cewa Abdul Samad Rabiu zai sayi kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars. Kamfanin ya ce babu kamshin gaskiya a zancen.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Anyi garkuwa da wani mutum, Hezekiah Franscis, matarsa, Josephine Hazekiah, da jinjirin su mai watanni biyar, Hanniel Hezekiah daga gidansu dake kusa d mayanka.
A makon da ya gabata NPC su ka saki lita miliyan 380 a kwana 7 domin a kawo karshen wahalar man fetur a Najeriya, amma har gobe ana ganin dogayen layin motoci.
Wani Lauya ya kai karar shugaban kasa a kotu saboda nadin mukamai a NMDPRA da NUPRC. Nadin mukaman ya jawo wani Lauya ya yi karfin-hali, ya je har gaban Alkali.
A ranar Asabar, mummunar gobara ta tashi inda ta kone kadarorin miliyoyin naira a kwalejin First Ladies da ke Mariri a karamar hukumar Nasarawa ta jihar Kano.
Muhammadu Sanusi II ya bayyana kalubalen da suka fusakanta wajen kawo bankin Musulunci. Sanusi ya tona yadda wasu suka nemi su yaki kafa bankin Musulunci a 2012
An jima ne ake tunanin DCP Abba Kyari zai bayyana gaban Alkali Emeka Nwite a kotun Abuja. Za ayi shari’a da Kyari da sauran abokan aikinsa irinsu ACP Sunday J.
Wani kwararren likita mai suna Dr. Oluwarotimi Olopade, ya bukaci masu ciwon sukari na 2 da ke fatan yin azumi da su tattauna da likitocinsu kafin su fara.
Shehu Sani ya ce a lokacin da aka yanke masa hukuncin shekaru 7 a kurkuku da kuma daurin rai da rai a lokaci daya sai Obasanjo ya tambaye shi da wanne zai fara.
A cikin wata wasika da dan majalisar ya rubuta da hannu, kana aka yada a kafar sada zumunta na Facebook, an ga kalaman da ya yi cikin sauki, inda ya ce zamansa
Labarai
Samu kari