Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana cewa zai horas da mutane 5,000 da suka kammala hidimar kasa ta NYSC kan hoyon sanya mitar wutar lantarki a gidaje.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana cewa zai horas da mutane 5,000 da suka kammala hidimar kasa ta NYSC kan hoyon sanya mitar wutar lantarki a gidaje.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
A ranar Asabar din da ta gabata ne ‘yan ta’addan da yawansu ya kai 200 suka dire filin jirgin sama na Kaduna da ke Igabi a Kaduna, inda suka hana jiragen tashi.
Abuja - Bisa ittifakin gwamnonin da zabin shugaba Muhammadu Buhari, Sanata Abdullahi Adamu ya zama sabon shugaban jam'iyyar All Progressivees Congress APC.
Bayan ta yi nasarar fasa shi, sai ta bude don ganin meke ciki, sai ta cika da mamaki ganin yagaggun kudi N90 kacal, lamarin da ya daga mata hankali matuka.
Hankulan mutane a Kaduna ya tashi a yayin da yan bindiga suka kai hari filin tashin jiragen sama suka hana wani jirgi tashi daga filin, Nigerian Tribune ta raho
Wasu da suka yi garkuwa da wani mutum mai matsakaicin shekaru, Idowu a Jihar Ekiti sun sako shi bayan an biya su N750,000 da giya, tabar sigari da taliya. An ka
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar III, ya yi kira ga yan kasuwa suji tsoron ranar haduwarsu da Allah kada ku kara farashin kayayyakin masarufi yayin.
Farashin ruwan gora ya tashi daga N100 zuwa N300 saboda tsananin bukata a wajen taron gangamin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) dake gudana yanzu haka.
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta kama wani Naziru Magaji, mazaunin Kununu Yalwa Danziyal da ke karkashin karamar hukumar Rimin Gado cikin jihar. Ana zarginsa
Jami'an tsaro sun damko mutane uku da ake zargin ƴan sane ne a harabar gagarumin zaɓen shuwagabannin jam'iyyar APC bayan an kamasu suna ƙwace wayoyi a wurin.
Labarai
Samu kari