Gwamnatin Iran ta sanar da cewa za a shafe kwana bakwai ana jerin bukukuwan jana'izar Ayatollah Ali Khamenei daga ranar 3 ga Yulin 2026 a Tehran.
Gwamnatin Iran ta sanar da cewa za a shafe kwana bakwai ana jerin bukukuwan jana'izar Ayatollah Ali Khamenei daga ranar 3 ga Yulin 2026 a Tehran.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani matashi mai suna Naziru Magaji mai shekaru 25 da laifin kashe kakarsa mai shekaru 80 a duniya da jefata a rijiya.
A ranar Juma’a, hukumar kwastam ta shaida yadda ta kwace wata babbar mota cike taf da naman jaki da buhunhunan kayan maye masu kimar fiye da N250,000,000 a ciki
Hedkwatar tsaro ta Najeriya, DHQ, ta ce yan ta'adda da iyalansu guda 47,975 na kawo yanzu suka mika kai ga dakarun sojoji na Operation Hadin Kai a arewa maso ga
Taron APC dai an shirya shi gobe, an nada kwamitoci goma sha tara da za su kula da tsarukan da suka dace don gudanar da taron da za a yi a dandalin Eagle Square
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya tabbatar da cewa jam'iyyar All Progressives Congress ta zabi tsohon gwamna, Abdullahi Adamu, matsayin wanda za'a zaba
Gwamnatin kasar Amurka ta bayyana sunayen ‘yan Najeriya guda 6 masu taimaka wa kungiyar ta’addanci ta Boko Haram da ayyuka na musamman da kuma kudade, VOA ta ru
'Yan bindiga sun kai farmaki wasu garuruwa tara a karamar hukumar Giwa da ke jihar Kaduna inda suka kashe mutane 50 sannan suka yi awon gaba da wasu da dama.
An ceto dan ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Ali Isa Pantami, da aka rahoto cewa an sace shi a jihar Bauchi, Daily Trust ta rahoto. A cewar
Kwamitin gamayya ta kungiyar manyan ma'aikatan jami'o'in Najeriya (SSANU) da kungiyar ma'aikatan jami'o'i (NASU) sun alanta shiga yajin aikin gargadi na makonni
Labarai
Samu kari