Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Wasu ‘yan ta’adda sun kai hari kauyukan Kabo da Shako da ke karamar hukumar Gurara a jihar Neja, inda suka kashe jami’an tsaro har tara a wani kwanton bauna.
An kashe mutane uku a wani farmakin da aka kai garin Naka da ke karamar hukumar Gwer ta yamma a jihar Benue. Harin ya faru sa’o’i 24 bayan kashe wani Faston.
Wasu 'yan bindiga sun sake kai mummunan hari wani yankin jihar Kaduna, sun hallaka mutane 23 tare da sace wasu. An hallaka wasu daga cikin 'yan bindigan...
‘Yan fashi da makamai sun ka farmaki gidan shugaban cibiyar habaka al’umma da muhalli, HEDA, Olanrewaju Suraju inda suka sace wata mota kirar Toyoto Corolla 201
Jami'an tsaro sun bakaɗo yunƙurin kai farmaki matatar man fetur na Dangote,Lekki Free Trade Zone cikin jihar Legas.Kakakin rundumar ƴan sandan jihar Legas yace.
Jagoran jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga ‘yan Najeriya akan hada kudade ga fasinjojin jirgin kasan da suka rasa rayukansu da kuma wadanda
Yayin da watan Azumin Ramadan ke gab da shigowa, akwai wasu manyan hanyoyi na musamman da muka tattara domin su taimaka wajen shirya wa watan mai Alfarma .
Wasu yan bindiga sanye da hijabi sun kai hari wurin binciken ababen hawa na yan sanda a Daura jihar Katsina, sun kashe jami'in ɗan sanda guda ɗaya yayin harin.
Wani mutumi mai sana'ar hannu a jihar Legas ya shiga komar yan sanda bayan tsohuwar matarsa ta kai shi ƙara bisa zargin ya yi wa ƴarsu ɗaya tilo ciki har sau 2.
Labarai
Samu kari