Gwamnati: Sunaye da lambar wayoyin mutum 398 da suka sayi tikitin jirgin Abuja zuwa Abuja

Gwamnatin jihar Kaduna ta saki takardar jerin sunayen fasinja na jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna mai suna AK9 wanda wasu ‘yan bindiga suka kai wa hari a daren ranar Litinin, 28 ga watan Maris.

A cewar Samuel Aruwan, kwamishinan tsaro na jihar Kaduna a wata sanarwar da ya fitar a ranar Laraba, 30 ga watan Maris, ya ce takardar ta nuna cewa fasinjoji 398 ne suka sayi tikitin tafiya amma 362 daga cikin wadannan fasinjoji suka shiga jirgin.

Wannan lamari ya tada hankalin jama'a saboda dangi da dama sun bayyana damuwa kasancewar basu ji labarin halin da 'yan uwansu ke ciki ba har zuwa yanzu.

Kwamishinan tsaron cikin gida na jihar Kaduna, Samuel Aruwan
Gwamnati: Sunaye da lambar wayoyin mutum 398 da suka sayi tikirin jirgin Abuja zuwa Abuja | Hoto: Samuel Aruwan
Asali: UGC

Aruwan ya kuma bayyana cewa an gano gawarwaki takwas, yayin da 26 suka jikkata.

An bayyana cewa, da dama daga cikin fasinjojin ba a ji duriyarsu ba yayin da aka ce ana ci gaba da bincikar halin da suke ciki.

Kara karanta wannan

Karin bayani: 'Yan bindiga sun yi wa jami'an tsaro kwanton bauna, sun kashe 9 a jihar Neja

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Gwamnatin jihar ta yi kira ga jama’a da su taimaka da bayanai dangane da masaniyar fasinjojin da ke cikin jirgin ta hanyar tuntubar Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Kaduna ta wayar tarho kamar haka 09088923398.

Ga sunaye da lambar wayoyin mutanen da suka sayi tikiti kamar yadda Channels TV da Sahara Reporters suka ruwaito:

Jerin Sunayen wadanda suka sayi tikitin jirgin Kaduna
Gwamnati: Sunaye da lambar wayoyin mutum 398 da suka sayi tikirin jirgin Abuja zuwa Abuja | Hoto: Channels Tv

Ba a gama jimamin harin jirgin kasa ba, 'yan bindiga sun hallaka mutum 23 a Kaduna

A wani labarin, wasu ‘yan bindiga sun sake kashe wasu mutane 23 tare da raunata wasu da dama a wasu kauyuka biyu na karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna.

Wannan dai shi ne hari na hudu a jere da ‘yan bindiga suka kai a cikin mako guda a kauyukan karamar hukumar, Daily Trust ta ruwaito.

Kara karanta wannan

Innalillahi: Ba a gama jimamin harin jirgin kasa ba, 'yan bindiga sun hallaka mutum 23 a Kaduna

Kauyukan da ‘yan bindigar suka kai hari sun hada da Anguwar Maiwa da Anguwar Kanwa.

Asali: Legit.ng

Online view pixel