Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Jami'an hadin guiwa na Civilian Joint Task Force (CJTF) sun tabbatar da hallaka shahararren jagoran ’yan bindiga, Kachalla Isihu Buzu, a wani samame a Zamfara.
Asusun tallafawa yara na majalisar dinkin duniya , UNICEF, ta ce kaso 74.6% na mazauna jihar Gombe duk talakawa ne. Yusuf Auta, masani a harkar kariyar zamanta
Yayin da wasu suke ganin zinare a matsayin ma’adani mai kimar gaske da tsada, garin Kanazawa ba su dauke shi a matsayin wani kayan gabas ba. Joe Hattab ya je.
Hukumar dake kula da gidan gyaran hali ta ƙasa (NCoS) ta bayyana cewa ɗan bindiga ɗay, jami'i ɗaya da kuma fursunoni 9 ne suka mutu a harin gidan yarin Jos.
Timilehin P. Abayomi matashin dan Najeriya ne da aka kora daga jami'a bayan shekaru 5. Ya koma wata jami'ar inda ya kammala digiri da sakamako mai darajar ta 1.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya sanar da sabon tsarin kwanakin aikin gwamnati a fadin jihar Kaduna. Za a koma aikin kwana hudu a mako a jihar.
NDLEA sun cafke wata mata da ta hadiye hodar iblis, za ta shiga kasar Saudi Arabiya. An yi ram da Adisa Afusat Olayinka ne a filin jirgin Nnamdi Azikwe, Abuja.
Shugaban Limaman majami'ar Methodist ta Najeriya, Diocese of Umuahia a jihar Abia, Sunday Onuaha, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta rangwanta wa Nnamdi Kanu.
Wasu kungiyoyin 'yan bindiga sun rubuta wa kiristocin jihar Zamfara, Arewa maso yammacin Nigeria waska sun umurci su rufe coci-cocinsu idan ba haka ba su kai mu
Wani malamin kwalejin fasaha dake Offa jihar Kwara, Mista Ayatu Ikani, ya yanke jiki ya faɗi ana tsaka da taro, inda maganar kenan Allah ya karbi rayuwarsa.
Labarai
Samu kari