Duk da tulin bashin da ke wuyan Najeriya, Darektan bankin duniya ya ce ba a nan matsalar kasar ta ke ba. Mathew Verghis ya ce ya kamata a duba kudin shiga ne.
Duk da tulin bashin da ke wuyan Najeriya, Darektan bankin duniya ya ce ba a nan matsalar kasar ta ke ba. Mathew Verghis ya ce ya kamata a duba kudin shiga ne.
Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Benue, Farfesa David Salifu, ya rasu bayan harbin bindiga da ya samu a wani hari da ake zargin 'yan bindiga ne suka kai.
Tsohon shugaban sojin Najeriya na daya daga cikin jihohin arewa ya ce babban abinda ya ke janyo hauhawar rashin tsaro musamman a yankin arewa shi ne rashin jago
Jagoran jam'iyya mai mulki kuma ɗan takarat shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya nuna goyon bayansa ga hangen gwamnan Kaduna na bin yan ta'adda har jeji a kashe su.
Aso VIlla, Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari ya rattafa hannu kan sabuwar umurni ta goma sha daya da ke wajabta kula da ofishohin gwamnati yadda ya kamata..
Gwamnonin Najeriya za su gana da juna a Abuja domin ganin an samu mafita ga matsalolin tsaro da suka addabi Najeriya. An ce za sau yi ganawar ne a ranar Juma'a.
Gwamnatin Zamfara ta gargadi mazauna jihar da su guji amfani da lambobin wayar Gwamna Bello Matawalle a shafukan soshiyal midiya ba tare da samun izini ba.
Wani fasto ya rigamu gidan gaskiya yayin da yake ci gaba da caccakar matsafa a cikin coci. An ga lokacin da ya yanki jiki ya fadi matacce yana tsaka da magana.
Shugaban yan sandan ƙasar nan, IGP Usman Baba, ya sallami yan sanda Tara da aka gano sun yi faɗi tashin kulla makircin shiga yajim aiki a hukumar kan albashi.
Kamar yadda jerin biloniyoyi na duniya da Forbes ta fitar karo na 36 ya nuna, akwai biloniyoyi 2,668 masu arzikin $12.7 tiriliyan a duniya. Duk da yaki, annoba.
Me neman takarar shugabancin kasa a zaben 2023, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ziyarci babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Usman Dahiru Bauchi, a Kaduna.
Labarai
Samu kari