Duk da tulin bashin da ke wuyan Najeriya, Darektan bankin duniya ya ce ba a nan matsalar kasar ta ke ba. Mathew Verghis ya ce ya kamata a duba kudin shiga ne.
Duk da tulin bashin da ke wuyan Najeriya, Darektan bankin duniya ya ce ba a nan matsalar kasar ta ke ba. Mathew Verghis ya ce ya kamata a duba kudin shiga ne.
Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Benue, Farfesa David Salifu, ya rasu bayan harbin bindiga da ya samu a wani hari da ake zargin 'yan bindiga ne suka kai.
Ana zargin wasu 'yan bindiga za su kai hare-hare babban birnin tarayya Abuja, don haka aka dasa jami'an tsaro da yawa domin dakile mummunan hari a birnin...
An kama matashin ne bayan wata kungiyar lauyoyi ta shigar da korafi a ofishin kwamishinan 'yan sanda na Kano bisa zarginsa da cewa ya zagi annabi Muhammad.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa babban Malamin addinin Musulunci ne mazaunin jihar Kano wanda ya fi shahara wajen bayani kan mas'alolin rayuwa da zamantakewa.
A ranar Talata tsohon Gwamnan Jihar Legas ya kai ziyara Kaduna don jajanta wa Gwamna Nasir El-Rufai da mutanen jiharsa akan harin da ‘yan ta’adda suka kai wa j
Me neman takarar shugaban kasa na APC a 2023, Bola Tinubu, ya koka kan yawan hare-haren ta’addanci da kasar ke fuskanta, inda ya ce Najeriya na cikin wani hali.
Kakakin rundunar ‘yan sandan Kano, Abdullahi Haruna Kiyawa ya bayyana cewa an kwato fiye da katunan ATM guda 15 daga hannun Juliet da ake zargi da damfarar.
Hukumar Tsaro ta NSCDC reshen Jihar Jigawa ta tabbatar cewa mutane bakwai sun mutu sakamakon gobara da ta barke a gidan mai na Al-Masfa da ke karamar hukumar
Wata mata ‘yar shekara 54 mai suna Blessing Mormah ta garzaya wata kotun al’adu ta Igando inda ta nemi a raba aurenta da mijinta saboda ganin cewa mijin ba a
ata bazawara ta bayar da labarin yadda ta yi nadamar aure da darussan da ta koya bayan ta rabu da tsohon mijinta kuma wanda dauka dawainiyar auren da suka yi.
Labarai
Samu kari